Genesis 41:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari Fir’auna yă naɗa komishinoni a kan ƙasar don su karɓi kashi ɗaya bisa biyar na girbin Masar a lokacin shekaru bakwai na yalwar abinci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ ڢِرْعَوْنَ يَنَطَ شُوغَبَنِّ عَبِسَ ڧَسَرْ، دُواْمِنْ سُتَتَّارَ طَيَ ثِكِنْ بِيَرْ نَأَمْڢَانِنْ غُواْنَ نَ مَصَرْ أَ لُواْكَثِنْ شٜىٰكَرُ بَݣَويْ نَ عَبِنْثِ عَيَلْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari Fir'auna ya ci gaba da naɗa shugabanni bisa ƙasa, don su tattara humushin amfanin ƙasar Masar na shekarun nan bakwai na ƙoshi.