Genesis 41:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kamata a adana abincin nan don ƙasar, kāriya shekaru bakwai na yunwa, domin a yi amfani da shi a lokacin shekarun yunwan da za su zo wa Masar, saboda kada ƙasar ta lalace da yunwa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ عَبِنْثِ ذَيْذَمَ أَجِيَ دُواْمِنْ ڧَسَرْ؞ ذَاعَيِ أَمْڢَانِ دَ عَبِنْثِنْ أَ لُواْكَثِنْ شٜىٰكَرُ بَݣَويْ نَيُنْوَ وَطَنْدَ ذَاسُذُواْ وَ مَصَرْ، دُواْمِنْ كَدَ ڧَسَرْ تَهَلَّكَ سَبُواْدَ يُنْوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan abinci zai zama ajiya domin ƙasar, kariyar shekaru bakwai na yunwa, waɗanda za a yi cikin ƙasar Masar, domin kada ƙasar ta ƙare saboda yunwar.”