Genesis 41:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shanun nan da suke munana ramammu, suka cinye shanu bakwai nan masu ƙiba mulmul. Sai Fir’auna ya farka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شَانُنَّنْ مَرَسَ ݣَوْ، كُمَ مَرَسَ ڧِبَ، سُكَ ثِنْيٜىٰ ݣَوَوَنْ شَانُو مَاسُ ڧِبَنَّنْ؞ سَعَنً ڢِرْعَوْنَ يَڢَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shanun nan munana ramammu suka cinye shanun nan bakwai masu sheƙi, masu ƙibar. Sai Fir'auna ya farka.