Genesis 41:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka shugabanci fadata, kuma dukan mutanena za su zama a ƙarƙashinka. Da sarauta kaɗai zan fi ka girma.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ، ذَاكَ ذَمَ شُوغَبَنْ غِدَانَ، كُمَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنَ ذَاسُ كَرْٻِ عُمَرْنِ دَغَ غَرٜىٰكَ؞ غَمٜىٰ دَ كُجٜىٰرَرْ مُلْكِ كَطَيْ ذَنْڢِيكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
za ka shugabanci gidana, bisa ga cewarka za a mallaki jama'ata, sai dai da sarauta kaɗai nake gaba da kai.”