Genesis 41:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa shi ya hau keken yaฦi a matsayi mai binsa na biyu, mutane kuwa suka yi shela a gabansa suna cewa, โA ba da hanya!โ Ta haka ya sa shi shugaba a kan dukan ฦasar Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุฑูุนููููู ููุง ุณูุง ูููุณฺูขู ูููููู ููููฐููููฐูู ุฏููุงูููููุณู ุงููู
ฺููููููุณู ููู
ููู ู
ููููู ููุจูููุ ุฏููุงูุบูุถููู ุณููููู ุชูุดูููฐูู ุงููุบูุจูููุณู ยซููุจูุงุฏู ุญููููู!ยป ุชููููู ููุณูุง ูููุณฺูขู ุนููููู ุฏููููู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya kuma sa shi ya hau karusarsa ta biyu, suka yi ta shela a gabansa, โKu ba da hanya.โ Ta haka fa ya sa ya zama mai mulki bisa dukan ฦasar Masar.