Genesis 41:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Fir’auna ya ce wa Yusuf, “Ni ne Fir’auna, amma in ba tare da umarninka ba, ba wanda zai ɗaga hannu ko ƙafa a cikin dukan Masar.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرْعَوْنَ يَثٜىٰ وَ يُوسُڢَ «نِنٜىٰ سَرْكِے، عَمَّا إِنْ بَاتَرٜىٰدَ يَرْدَرْكَ بَ، بَابُوَنْدَ ذَيْ طَغَ حَنُّ كُواْ ڧَڢَا ثِكِنْ دُكَنْ ڧَسَرْ مَصَرْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har yanzu dai Fir'auna ya ce wa Yusufu, “Ni ne Fir'auna, ba mutumin da zai ɗaga hannu ko ƙafa cikin dukan ƙasar Masar idan ba da izninka ba.”