Genesis 41:47 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekaru bakwai na yalwa, ƙasar ta ba da amfani mai yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ شٜىٰكَرُ بَݣَويْ طِنَّنْ نَعَّبِنْثِ عَيَلْوَثٜىٰ، ڧَسَرْ تَا بَادَ أَمْڢَانِ مَيْ يَوَنْ غَسْكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin shekaru bakwai ɗin nan na ƙoshi, ƙasa ta ba da amfani mai yawan gaske,