Genesis 41:49 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yusuf ya tara hatsi da yawan gaske, kamar yashi a bakin teku, har sai da ya kฤsa iya auna shi, gama ba a iya aunawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ูููุณฺูขู ููุชูุงุฑู ุญฺูู ู
ููู ูููููู ุบูุณูููููฐุ ููู
ูุฑู ููุดู ุนูุจูุงูููู ุชูููฐููุ ุญูุฑู ุณููู ุฏู ููุฏููููู ุนูููููุดูุ ุบูู
ูุง ุจูุนู ุนููู ุนูููููุงููุง ุณูุจููุงูุฏู ููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yusufu ya tsiba tsaba kamar yashin teku, har ya daina aunawa domin ba ta aunuwa saboda yawa.