Genesis 41:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sāke yin barci, sai ya yi mafarki na biyu; ya ga kawuna bakwai na dawa, ƙosassu masu kyau, suka yi girma a kara guda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَرْثِ يَݣُوشٜىٰشِ يَسَاكٜىٰيِنْ وَنِ مَڢَرْكِ نَبِيُ؞ سَيْغَاشِ عَكَنْ كَرَ طَيَ نَ أَلْكَمَ، كَوُنَنْ أَلْكَمَ بَݣَويْ ݣَوَوَ كُمَ ثِكٜىٰ دَ حَڟِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Barci kuma ya kwashe shi, ya sāke yin mafarki a karo na biyu, sai zangarku bakwai masu kauri kyawawa suna girma a kara gudu.