Genesis 41:53 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shekaru bakwai na yalwa a Masar suka zo ga ƙarshe,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شٜىٰكَرُ بَݣَويْ نَعَّبِنْثِ عَيَلْوَثٜىٰ عَڧَسَرْ مَصَرْ سُكَ وُثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shekarun nan bakwai na ƙoshi da aka yi cikin ƙasar Masar sun cika,