Genesis 41:57 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan ฦasashe kuwa suka zo Masar don saya hatsi daga Yusuf, gama yunwa ta yi tsanani a dukan duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุฏู ุญูููู
ูุงุ ุฏููููููุง ุฏููู ุชูุงุฐููุงู ููุฑููู ูููุณฺูขู ุฏููุงูู
ููู ุณูุณููู ุญฺููุ ุบูู
ูุง ูููููู ุชูุงูู ฺููููู ุซููููู ุฏููููู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duniya duka kuwa ta zo Masar wurin Yusufu, ta sayi hatsi saboda yunwa ta tsananta a duniya duka.