Genesis 41:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da safe sai hankalinsa ya tashi, saboda haka sai ya aika a kawo dukan masu duba da masu hikima na Masar. Firโ€™auna ya faษ—a musu mafarkansa, amma babu wanda ya iya ba shi fassararsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูƒููˆูŽ ุฏูŽ ุณูŽฺขูœู‰ูฐ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽ ุชูŽุง ุฏูŽุงู…ูุž ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูุฑูŽุง ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุฏูŽุจููˆุงู’ ู†ูŽ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุญููƒูู…ูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ูุณู ู…ูŽฺขูŽุฑู’ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุจููŠูู†ู’ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุงุจููˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽ ุนููŠูŽ ฺขูŽุณู‘ูŽุฑู’ุชูŽ ู…ูŽุณูŽ ุณููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka da safe, hankalinsa ya tashi, sai ya aika aka kirawo dukan bokayen Masar da dukan masu hikimar Masar, Fir'auna kuwa ya faษ—a musu mafarkansa, amma ba wanda ya iya fassara masa su.