Genesis 42:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Yaƙub ya sami labari cewa akwai hatsi a Masar, sai ya ce wa ’ya’yansa maza, “Don me kuke duban juna kawai?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُواْكَثِنْ دَ يَعْڧُوبَ يَجِ ثٜىٰوَ أَݣَويْ حَڟِ أَ مَصَرْ، سَيْيَثٜىٰ وَیَیَنْسَ «دُوانْمٜىٰ كُكٜىٰ ذَمَ كُنَ كَلُّوانْ جُونَ حَكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'ad da Yakubu ya ji akwai hatsi a Masar, sai ya ce wa 'ya'yansa maza, “Me ya sa kuke zuba wa juna ido?