Genesis 42:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga kuwa yadda za a gwada ku. Muddin Fir’auna yana a raye, ba za ku bar wannan wuri ba sai ƙaramin ɗan’uwanku ya zo nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا يَدَّ ذَنْ ڠُودَكُ، نَا ضَنْڟٜىٰ دَ رَنْ ڢِرْعَوْنَ، بَذَاكُ ڢِتَ دَغَ وُرِنَّنْ بَ، سَيْ أَوْتَنْكُ يَا ذُواْ نَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka za a jarraba ku, da ran Fir'auna, ba za ku fita daga nan wurin ba, sai autanku ya zo nan.