Genesis 42:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku aiki ɗaya daga cikinku yă kawo ɗan’uwanku; za a sa sauranku a kurkuku, saboda a gwada maganarku a ga ko gaskiya ce kuke faɗi. In ba haka ba, to, da ran Fir’auna, ku ’yan leƙen asiri ne!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُ عَيْكِ طَيَ دَغَ ثِكِنْكُ يَكَٰوُاْ طَنْعُوَنْكُ؞ عَمَّا سَوْرَنْكُ، ذَاعَ كُلّٜىٰكُ دُواْمِنْ عَتَبَّتَرْ دَ مَغَنَرْكُ، كُواْ أَݣَويْ غَسْكِيَ عَثِكِنْكُ؞ عِدَنْ بَهَكَبَ، نَا ضَنْڟٜىٰ دَ رَنْ ڢِرْعَوْنَ، كُو یَنْ لٜىٰڧٜىٰنْ أَسِيرِ نٜىٰ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku aiki ɗaya daga cikinku ya kawo ɗan'uwanku, amma ku, za a tsare ku, don a tabbatar da maganarku, ko akwai gaskiya cikinku, idan ba haka ba kuwa, da ran Fir'auna, lalle ku magewaya ne.”