Genesis 42:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma dole ku kawo ƙaramin ɗan’uwanku gare ni, saboda a tabbatar da maganarku har ba za ku mutu ba.” Suka kuwa yi haka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَيْ كُكَٰوُاْ مِنِ أَوْتَنْكُ؞ عِدَنْ كُكَيِ حَكَ ذَنْ تَبَّتَرْ دَ مَغَنَرْكُ، بَذَاعَ كُوَ كَشٜىٰكُبَ؞» حَكَ كُوَ سُكَ يَرْدَ سُيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan su kawo mini autanku. Ta haka za a tabbatar da maganarku, har a bar ku da rai.” Haka kuwa suka yi.