Genesis 42:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ce wa juna, โTabbatacce ana hukunta mu ne saboda ษanโuwanmu. Mun ga yadda ya yi wahala saโad da ya roฦe mu saboda ransa, amma ba mu saurare shi ba, shi ya sa wannan wahala ta zo mana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููุซูููฐ ููุฌููููููุณู ุนูููุฑูููฐููุณู ยซุงูู ุนูููููุญููู ุบูุณูููููุ ุงููููุญููููู ุทูููุนูููููู
ู ููููฐ ููููููฐุจูููู
ู ุฏูููููููฐ ู
ููู ุบูุง ุนูุฐูุงุจูุฑูุณู ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ุถููุงฺูงููุงููู
ู ู
ูุชูููู
ูููููฐุดูุ ุนูู
ููุง ู
ฺูููงู ุฌูููุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญูููููููฐ ููููููู ุนูุฐูุงุจู ุชูุณููููููุงู ู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce wa junansu, โA ainihin gaskiya, muna da laifi dangane da ษan'uwanmu, da yake mun ga wahalar da yake sha, sa'ad da kuma ya roฦe mu mu taimake shi, amma ba mu saurara ba, domin haka wannan wahala ta sauko mana.โ