Genesis 42:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruben ya amsa, โBan faษa muku cewa kada ku ษauki alhakin yaron nan ba, sai kuka ฦi ji, to, yau ga alhakin jininsa muke biya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฑูุนูุจููููู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุงูููู! ุจููู ฺขูุทูุง ู
ูููุจู ุซูููฐูู ููุฏู ูููู ููููุฑููุงูููููู ูููู ุงููุจูุจูุ ฺููููงู ููุฌูููุ ุชููุงูุ ูููู ุงููููุญููููู ุฌูููููุณู ููููฐ ู
ูููููฐุจูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ra'ubainu ya amsa musu, โAshe, dฤ ma ban faษa muku kada ku cuci yaron ba? Amma ba ku saurara ba. To, ga shi fa, ana neman hakkinsa yanzu.