Genesis 42:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su san cewa Yusuf yana jin su ba, da yake yana amfani da mai fassara ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَسُ سَنِبَ، أَشٜىٰ يُوسُڢَ يَنَ جِنْسُ، غَمَا دَا مَا يُوسُڢَ يَنَ مَغَنَ دَسُو تَوُرِنْ تَڢِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba su sani ba, ashe, Yusufu yana jinsu, domin akwai tafinta a tsakaninsu.