Genesis 42:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yusuf ya yi umarni a cika buhunansu da hatsi, a kuma sa azurfan kowane mutum a cikin buhunsa, a kuma ba su kalaci don tafiyarsu. Bayan aka yi musu wannan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُوسُڢَ يَا عُمَرْتَ عَثِكَ بُهُنَنْ یَنْعُوَنْسَ دَ حَڟِ، عَكُمَ مَيَرْ وَكُواْوَ كُطِنْسَ ثِكِنْ بُهُنْسَ، عَكُمَ بَاسُ عَبِنْثِ دُواْمِنْ سُثِ أَ حَنْيَ؞ حَكَ كُوَ عَكَيِ مُسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yusufu ya umarta a cika tayakan da hatsi, a kuma mayar wa kowa da kuɗinsa cikin taikinsa, a kuma ba su guzuri don hanya. Haka kuwa aka yi musu.