Genesis 42:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka jibga hatsinsu a kan jakuna, sai suka kama hanya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَيِ وَجَاكُنَنْسُ لُواْدِنْ حَڟِ، سُكَ كَامَ حَنْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka labta wa jakunansu hatsi, suka tashi.