Genesis 42:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku kawo mini ƙaramin ɗan’uwanku domin in san cewa ku ba ’yan leƙen asiri ba ne, amma mutane ne masu gaskiya. Sa’an nan zan mayar muku da ɗan’uwanku, ku kuma iya yin sana’a a ƙasar.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَٰوُاْ مِنِ أَوْتَنْكُ، تَهَكَ ذَنْ سَنِ ثٜىٰوَ كُو بَیَنْ لٜىٰڧٜىٰنْ أَسِيرِ بَنٜىٰ، عَمَّا مُتَنٜىٰ مَاسُ غَسْكِيَ نٜىٰ؞ ذَنْكُوَ مَيَرْ مُكُ طَنْعُوَنْكُ، كُكُمَيِ تَكَاسُوَنْثِ عَڧَسَرْ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kawo mini autanku, da haka zan sani ku ba magewaya ba ne, amma amintattu ne, zan kuma ba ku ɗan'uwanku, ku yi ta ciniki a ƙasar.’ ”