Genesis 42:38 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yaฦ™ub ya ce, โ€œฦŠana ba zai gangara zuwa can tare da ku ba, ษ—anโ€™uwansa ya rasu, shi ne kaษ—ai ya rage. In wani abu ya faru da shi a tafiyar da za ku yi, za ku sa furfurata ta gangara zuwa kabari cikin baฦ™in ciki.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽุนู’ฺงููˆุจูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุทูŽุงู†ูŽ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุฑูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒููˆุจูŽุž ุบูŽู…ูŽุง ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽุง ู…ูุชูุŒ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุทูŽูŠู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุฑูŽุบูุž ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจู ูŠูŽุง ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุดู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุชูŽฺขููŠูŽุฑู’ูƒูุŒ ุฐูŽุงูƒูุณูŽู„ู‘ูŽู…ู ฺขูŽุถู ูƒูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูŽูˆูŽ ุฐููˆูŽุง ูˆูุฑูู†ู’ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆ ุซููƒูู†ู’ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya ce, โ€œฦŠana ba zai gangara tare da ku ba, ga ษ—an'uwansa ya rasu, shi kaษ—ai kuwa ya ragu. Zai yiwu a kashe shi a hanya. Na tsufa ฦ™warai ba zan iya ษ—aukar wannan baฦ™in ciki ba, zai kashe ni.โ€