Genesis 43:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka mutanen suka ɗauki kyautar, da kuma kuɗin da ya ninka na farko. Suka kuma ɗauki Benyamin, suka gaggauta suka gangara zuwa Masar suka kuma gabatar da kansu ga Yusuf.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنْ سُكَ طَوْكِ ݣَوْتَرْ دَ كُطِنْ دَ يَڢِ نَڢَرْكُوانْ سَوْ بِيُ؞ سُكَ كُمَ طَوْكِ بِلِيَامِنُ؞ سَيْ سُكَتَاشِ سُكَ غَنْ‌غَرَ ذُوَا مَصَرْ، حَرْ ذُوَا غَبَنْ يُوسُڢَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutane suka ɗauki tsarabar, suka kuma ɗauki riɓin kuɗin a hannunsu tare da Biliyaminu. Suka tashi suka gangara zuwa Masar, suka shiga wurin Yusufu.