Genesis 43:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Yusuf ya ga Benyamin tare da su, sai ya ce wa mai hidimar gidansa, “Ka shigar da mutanen cikin gida, ka yanka dabba ka shirya, gama mutanen za su ci abincin rana tare da ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يُوسُڢَ يَغَ بِلِيَامِنُ تَرٜىٰدَسُو، يَڢَطَا وَشُوغَبَنْ غِدَنْسَ يَثٜىٰ «كَشِغَرْدَ مُتَنٜىٰنْ ثِكِنْ غِدَا، كَايَنْكَ دَبَّ كَشِرْيَ، غَمَا مُتَنٜىٰنْ ذَاسُثِ عَبِنْثِنْ رَانَ دَنِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Yusufu ya ga Biliyaminu tare da su, ya faɗa wa mai hidimar gidansa, ya ce, “Ka shigar da mutanen cikin gida, ka yanka dabba ka shirya, gama mutanen za su ci abincin rana tare da ni.”