Genesis 43:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sa’ad da suka cinye dukan hatsin da suka kawo daga Masar, mahaifinsu ya ce musu, “Ku koma, ku sayo mana ƙarin abinci.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكَ ڧَارٜىٰ ثِنْ حَڟِنْ دَ سُكَ كَٰوُاْ دَغَ مَصَرْ، سَيْ بَابَنْسُ يَثٜىٰ مُسُ «كُكُواْمَ كُسَيُواْ مَنَ طَنْ عَبِنْثِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka cinye hatsin da suka kawo daga Masar, mahaifinsu ya ce musu, “Ku koma, ku sayo mana ɗan abinci.”