Genesis 43:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma a inda muka tsaya don mu kwana, da muka buษe buhunanmu sai kowannenmu ya sami azurfansa daidai a bakin buhunsa. Saboda haka ga kuษin a hannunmu, mun sฤke komowa da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏู ู
ููููููู ุฐูููโุบููุงููู
ู ู
ูููุจููุทูููฐ ุจูููููููู
ูุ ุณูููุบูุง ููุทููู ูููุงููููููููฐููู
ู ุนูุจูุงูููู ุจูููููุณูุ ููุทููู ูููู ูุงููููุงูู ุฏูููุฏูููุ ุบูุง ููุทููู ุงูู ุญููููููู
ูุ ู
ููู ู
ูููุฑู ู
ููู ุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma da muka isa zango muka buษe tayakanmu sai ga kuษin kowannenmu cif cif bakin taikinsa, don haka ga su a hannunmu, mun sฤke komowa da su,