Genesis 43:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun kuma kawo ƙarin azurfa tare da mu don mu saya abinci. Ba mu san wa ya sa azurfanmu a cikin buhunanmu ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا كُمَ وَطَنْسُ كُطِنْ دَ مُكَ غَنْ‌غَرُواْ دَسُو مُڧَارَ سَيٜىٰنْ عَبِنْثِ؞ بَمُسَنْ وَنْدَ يَسَا كُطِنْ دَ مُكَ كَٰوُاْ دَ ڢَرْكُواْ أَ نَامُ بُهُنَنْبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ga waɗansu kuɗin kuma mun riƙo a hannunmu, mun gangaro mu ƙara sayen abinci. Ba mu san wanda ya sa kuɗin nan namu a tayakanmu ba.”