Genesis 43:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka shirya kyautansu domin isowar Yusuf da rana, gama sun ji cewa zai ci abinci a nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ شِرْيَ ݣَوْتَنْسُ دُواْمِنْ يُوسُڢَ إِنْ يَا ذُواْ دَ رَانَ دَيَكٜىٰ سُنْجِ ثٜىٰوَ ذَاسُثِ عَبِنْثِ تَرٜىٰدَشِ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai suka shirya tsarabar, domin Yusufu yana zuwa da tsakar rana, saboda sun ji, wai zai ci abinci a nan.