Genesis 43:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Yusuf ya zo gida, sai suka ba shi kyautai da suka kawo, suka rusuna a gabansa har ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يُوسُڢَ يَكُواْمُواْ غِدَا، سَيْ سُكَ كَٰوُاْ مَسَ ݣَوْتَنْ دَ سُكَ شِغُواْ دَسُو، سُكَ رُسُنَ مَسَ دَ ڢُسْكَرْسُ حَرْ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Yusufu ya koma gida, suka kawo tsarabar da suka riƙo masa cikin gida, suka sunkuya har ƙasa a gabansa.