Genesis 43:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yahuda ya ce masa, “Mutumin ya gargaɗe mu sosai cewa, ‘Ba za ku sāke ganin fuskata ba sai in ɗan’uwanku yana tare da ku.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَهُودَ يَا أَمْسَ مَسَ يَثٜىٰ «مُتُمِنْ ڢَا يَا جَا مَنَ كُنّٜىٰ سُواْسَيْ ثٜىٰوَ إِنْ بَاتَرٜىٰدَ أَوْتَنْمُ بَ، بَذَامُ غَا ڢُسْكَرْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Yahuza ya ce masa, “Mutumin fa, ya yi mana faɗakarwa sosai, ya ce, ‘Idan ba tare da autanku kuka zo ba, ba za ku ga fuskata ba.’