Genesis 43:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda motsi mai zurfi da zuciyarsa ta yi da ganin ษanโuwansa, sai Yusuf ya gaggauta ya fita, ya nemi wuri yฤ yi kuka. Ya shiga ษakinsa ya yi kuka a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ูููุณฺูขู ููุฌู ููู
ูุฑู ุฐููู ูููููููุง ุณูุจููุงูุฏู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุชูุง ู
ููุงฺูู ุนููููู ุทูููุนูููููุณูุ ุณููู ฺููขูุชู ุฏู ุณูููุฑู ุณูููุฑู ููููููฐู
ู ููุฑููู ูููู ูููููุงุ ููุง ุดูุบู ุทูุงููููุณูุ ูููู ูููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yusufu ya ji kamar zai yi kuka sabili da zuciyarsa tana begen ษan'uwansa, sai ya gaggauta ya nemi wurin yin kuka. Ya shiga ษakinsa, a can ya yi kuka.