Genesis 43:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya wanke fuskarsa, sai ya fito ya daure, ya umarta, “A kawo abinci.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يَاوَنْكٜىٰ ڢُسْكَرْسَ يَكُواْمُواْ وُرِنْسُ؞ يَاكَمٜىٰ كَنْسَ، يَسَا أَ رَبَ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya wanke fuskarsa, ya fito ya ɗaure, ya umarta a kawo abinci.