Genesis 43:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ba za ka aika da shi ba, ba za mu gangara ba, gama mutumin ya ce mana, ‘Ba za ku sāke ganin fuskata ba sai ko in ɗan’uwanku yana tare da ku.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ بَذَاكَ تُورَشِ دَمُوبَ، بَذَامُ غَنْغَرَ وُرِنْبَ، غَمَا مُتُمِنْ يَا ثٜىٰ، ‹بَذَاكُ غَا ڢُسْكَتَبَ، سَيْدَيْ كُنَ تَرٜىٰدَ أَوْتَنْكُ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ba haka ba, ba za mu tafi ba, gama mutumin ya ce mana, ‘Ba za ku ga fuskata ba idan ba ku zo tare da ɗan'uwanku ba.’ ”