Genesis 43:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ila ya yi tambaya, “Me ya sa kuka kawo wannan damuwa a kaina ta wurin faɗa wa mutumin cewa kuna da wani ɗan’uwa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ كُكَ ثُوثٜىٰنِ حَكَ، مٜىٰيَسَا كُكَ ڢَطَا وَمُتُمِنَّنْ كُنَدَ وَنِ طَنْعُوَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Isra'ila ya ce, “Don me kuka cuce ni, da kuka faɗa wa mutumin nan, kuna da wani ɗan'uwa?”