Genesis 43:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka amsa, โ€œMutumin ya yi mana tambaya sosai game da kanmu da iyalinmu. Ya tambaye mu, โ€˜Mahaifinku yana da rai har yanzu? Kuna da wani ษ—anโ€™uwa?โ€™ Mu dai mun amsa tambayoyinsa ne. Ta yaya za mu sani zai ce, โ€˜Ku kawo ษ—anโ€™uwanku a nanโ€™?โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณููƒูŽ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ยซุงู”ูŽูŠู’ุŒ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠู ุชูŽุชูŽู…ู’ุจูŽูŠูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ุฏูŽู†ู’โ€Œุบูู†ู’ู…ู ูŠูŽู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นุจูŽุงุจูŽู†ู’ูƒู ูŠูŽู†ูŽุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ ุญูŽุฑู’ ูŠูŽู†ู’ุฐูุŸ ูƒูู†ูŽุฏูŽ ูˆูŽู†ู ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽุŸโ€บ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฏูŽ ู…ููƒูŽ ฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽุณูŽ ุงู”ูŽู…ู’ุณููˆุงู’ุดูู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠููˆุงู’ูŠูุž ุชูŽูŠูŽูŠูŽุง ุฐูŽุงู…ู ุนููŠูŽ ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐุŒ โ€นูƒูุฐููˆุงู’ ุฏูŽ ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ูƒูโ€บุŸยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka amsa, โ€œAi, mutumin ne ya yi ta tambayar labarinmu da na danginmu, yana cewa, โ€˜Mahaifinku yana da rai har yanzu? Kuna kuma da wani ษ—an'uwa?โ€™ Abin da muka faษ—a masa amsoshi ne na waษ—annan tambayoyi. Ta ฦ™aฦ™a za mu iya sani zai ce, โ€˜Ku zo da ษ—an'uwankuโ€™?โ€