Genesis 44:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kun ษauki wannan daga wurina shi ma wani abu ya same shi, za ku kawo furfura kaina zuwa kabari cikin baฦin ciki.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ููููุทููููู ููููููู ููู
ู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุ ุนูุฏููู ูููู ูููู ุงููุจู ููุง ุณูุงู
ูููฐุดู ุงูู ุญููููู ุนูุซููููู ุชฺูขูููุฑูููุ ุฐูุงูู ุณููููู
ู ฺขูุถู ูููู ูููู ูููู ุฐูููุง ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชููู ุซููููู ุจฺูงููู ุซูููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuka ษauke wannan kuma daga gare ni, mai yiwuwa ne a kashe shi, to, za ku sa baฦin ciki ya ishe ni, da tsufana, har ya kashe ni.โ