Genesis 45:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan tanada maka a nan, domin akwai saura shekaru biyar na yunwa masu zuwa. In ba haka ba, kai da gidanka da dukan mallakarka za ku zama gajiyayyu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ كُمَ ثِيَرْ دَكَيْ، غَمَا أَݣَويْ سَوْرَنْ شٜىٰكَرَا بِيَرْ مَاسُ ذُوَا نَيُنْوَ؞ كَذُواْ نَنْ دُواْمِنْ كَدَكَيْ دَ عِيَلِنْكَ دَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ تَرٜىٰدَكَيْ سُذَوْنَ ثِكِنْ رَشِ؞» ›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A nan zan cishe ka, gama akwai sauran shekara biyar masu zuwa na yunwa, don kada ka tsiyace, kai da iyalinka, da duk wanda yake tare da kai.’ ”