Genesis 45:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya rungume ɗan’uwansa Benyamin ya yi kuka, sai Benyamin ya rungume shi yana kuka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُوسُڢَ يَڢَاطَ أَوُيَنْ طَنْعُوَنْسَ بِلِيَامِنُ، بِلِيَامِنُ شِے مَا يَضُنْغُمٜىٰشِ، سُكَيِ كُوكَا تَرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yusufu ya rungumi ɗan'uwansa Biliyaminu ya yi ta kuka, Biliyaminu ma ya yi kuka a bisa kafaɗun Yusufu.