Genesis 45:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sumbaci dukan ’yan’uwansa, ya kuma yi kuka a kansu. Bayan haka sai ’yan’uwansa suka yi masa magana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُوسُڢَ يَضُنْغُمِ یَنْعُوَنْسَ دُكَ يَسُمْبَثٜىٰسُ يَنَ تَكُوكَا؞ بَايَنْ وَنَّنْ، سَيْ یَنْعُوَنْسَ سُكَيِ هِيرَ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sumbaci 'yan'uwansa duka, ya yi kuka bisansu, bayan wannan sai 'yan'uwansa suka yi taɗi da shi.