Genesis 45:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fir’auna ya ce wa Yusuf, “Faɗa wa ’yan’uwanka, ‘Yi wannan; ku jibge dabbobinku ku koma zuwa ƙasar Kan’ana,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرْعَوْنَ يَثٜىٰ وَ يُوسُڢَ «كَڢَطَا وَیَنْعُوَنْكَ سُيِ لُواْدِنْ جَاكُنَنْسُ سُكُواْمَ ڧَسَرْ كَنْعَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Fir'auna ya ce wa Yusufu, “Ka faɗa wa 'yan'uwanka su yi wannan, ‘Ku yi wa dabbobinku laftu ku koma a ƙasar Kan'ana.