Genesis 45:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku damu da mallakarku, gama mafi kyau na Masar za su zama naku.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ سُدَامُ دَ كَايَنْسُ، غَمَا يَنْكِ مَڢِے ݣَوْ نَڧَسَرْ مَصَرْ ذَيْذَمَ نَاسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku damu da kayayyakinku, gama abin da yake mafi kyau duka a ƙasar Masar naku ne.’ ”