Genesis 45:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ’ya’yan Isra’ila maza suka yi haka. Yusuf ya ba su wagonu kamar yadda Fir’auna ya umarta, ya kuma ba su guzuri don tafiyarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ كُوَ یَیَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَيِ؞ يُوسُڢَ كُمَ يَا بَاسُ كٜىٰكُنَنْ شَانُو بِسَغَ عُمَرْنِنْ ڢِرْعَوْنَ؞ يُوسُڢَ يَا بَاسُ عَبِنْثِنْ دَ ذَاسُثِ أَ حَنْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa 'ya'yan Isra'ila suka yi. Yusufu kuma ya ba su kekunan shanu bisa ga umarnin Fir'auna, ya ba su guzuri don hanya.