Genesis 45:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ba da sababbin riguna ga kowannensu amma ga Benyamin ya ba shi shekel ɗari uku na azurfa da riguna kashi biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَ كُواْوَنٜىٰ طَيَنْسُ يَبَاشِ سَابَبِّنْ رِيغُنَ مَاسُ أَدُواْ، عَمَّا غَ بِلِيَامِنُ يَبَاشِ أَظُرْڢَا طَرِے عُكُ دَ سَابَبِّنْ رِيغُنَ مَاسُ أَدُواْ غُدَا بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga kowane ɗayansu ya ba da rigar ado, amma ga Biliyaminu ya ba da azurfa ɗari uku, da rigunan ado biyar.