Genesis 45:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka haura, suka fita daga Masar, suka zo wurin maihaifinsu Yaƙub a ƙasar Kan’ana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ هَوْرَ دَغَ مَصَرْ، سُكَذُواْ ڧَسَرْ كَنْعَنَ وُرِنْ بَابَنْسُ يَعْڧُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka haura daga Masar, suka zo ƙasar Kan'ana zuwa wurin Yakubu mahaifinsu.