Genesis 45:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yaƙub ya ce, “Na yarda! Ɗana Yusuf yana da rai har yanzu. Zan tafi in gan shi kafin in mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثٜىٰ «يَا إِسَ! طَانَ يُوسُڢَ يأَنَانً دَ رَيْ حَرْ يَنْذُ؞ لَلَّيْ ذَنْتَڢِے إِنْ غَنْشِ كَاڢِنْ إِنْمُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ila ya ce, “I, ya isa, ɗana Yusufu yana da rai har yanzu. Zan tafi in gan shi kafin in mutu.”