Genesis 45:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Allah ya aiko ni gabanku ne don in adana muku raguwa a duniya, in kuma ceci rayukanku ta wurin ceto mai girma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููููฐ ููุนููููููุงููู ุงูููู ุฑูุบูุงูู ุฏููุงูู
ููู ุนูุชูุจููุชูุฑู ููููุฏู ุถูุบููุงูููุฑู ุฐูุฑููู ุนูุฏููููููุงุ ููู
ู ุชูููููููู ุญููููู ุงูููููู ููุณูุง ุฑูุงูููู ู
ูุงุณููููู ุณฺูููุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya aike ni a gabanku, domin in cetar muku da ringi a duniya, in kuma rayar muku kuษutattu masu yawa.