Genesis 45:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu sai ku gaggauta zuwa wurin mahaifina ku faɗa masa, ‘Abin da ɗanka Yusuf ya ce; Allah ya mai da ni shugaban dukan Masar. Gangaro wurina; kada ka jinkirta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَنْذُ كُكُواْمَ دَ سَوْرِ ذُوَا وُرِنْ بَابَنَ كُثٜىٰ مَسَ، ‹غَا أَبِنْدَ يُوسُڢَ طَنْكَ يَثٜىٰ « اللَّهْ يَا مَيْشٜىٰنِ شُوغَبَنْ مَصَرْ دُكَ، كَغَنْغَرُواْ وُرِينَ، كَدَ كَٻَاتَ لُواْكَثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku gaggauta, ku hau zuwa wurin mahaifina ku ce masa, ‘Ga abin da Yusufu ɗanka ya ce, “Allah ya maishe ni shugaban Masar duka, ka gangaro wurina kada ka yi wata wata.
Recommended Reading