Genesis 46:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne ’ya’yan da Zilfa ta haifa wa Yaƙub, ita ce Laban ya ba wa ’yarsa Liyatu. ’Ya’yan duka, su sha shida ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ یَیَنْ دَ ظِلْڢَ تَحَيْڢَ وَ يَعْڧُوبَ؞ ظِلْڢَ ثٜىٰ بَيْوَرْ دَ لَبَنْ يَبَا یَرْسَ لَيْعَتُ أَ لُواْكَثِنْ عَوْرٜىٰنْتَ؞ یَیَنْتَ دُكَ، مُتُمْ غُواْمَشَا شِدَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su goma sha shida, su ne zuriyar Yakubu, maza, na wajen Zilfa, wadda Laban ya bai wa Lai'atu, 'yarsa.