Genesis 46:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Yaƙub ya aiki Yahuda yă yi gaba yă sadu da Yusuf, don yă nuna musu hanyar da za su bi zuwa yankin Goshen. Da suka isa yankin Goshen,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعْڧُوبَ يَا عَيْكِ يَهُودَ يَيِ غَبَ يَسَدُ دَ يُوسُڢَ دُواْمِنْ يُوسُڢَ يَنُونَ مُسُ حَنْيَرْ دَ ذَاسُبِے ذُوَا يَنْكِنْ غُواْشٜىٰنْ؞ سَعَدَّ سُكَ إِسُواْ يَنْكِنْ غُواْشٜىٰنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ila kuwa ya aiki Yahuza ya yi gaba zuwa wurin Yusufu ya faɗa masa ya sadu da shi a nuna masa Goshen. Da suka zo ƙasar Goshen,